spot_imgspot_img

Yanzu Yanzu : Wutan Lantarki Ya Dawo A  Jihohin Arewa Huɗu

Rahotanni da suka bayyana yanzu nan an ji Cewar wutar lantarki ya fara dawowa a jihohi hudu da ke karkashin hukumar Rarraba Wutar Lantarki ta Jos wadannan jihohi su ne Filato, Bauchi, Gombe, da kuma Benue.

KU KARANTA : Nan Da Kwanaki Biyar A Tsammaci Wutan Lantarki – Minista Ya Magantu

 Wutar dai ta dawo ne da misalin karfe 7:20 na daren yau laraba. Wakilin Daily Trust ya ruwaito cewa mazauna garin Jos, babban birnin jihar Filato sun fito cikin murna da jin dadi.

 In ba a manta ba WikkiTimes ta ruwaito cewa, a cikin kwanaki 10 da suka gabata, an sami matsalar daukewar wuta a wasu jihohin arewacin kasar nan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories