spot_imgspot_img

Sadam Mato Burra

Atiku Abubakar Ya Karɓi Katin Zama Ɗan Jam’iyyar ADC

A wani muhimmin lamari da ya ja hankalin jama’a, tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya karɓi katin...

Gwamnatin Bauchi Ta Rufe Dukkan Makarantu Saboda Fargabar Tsaro

Gwamnatin Jihar Bauchi ta bada umarnin rufe dukkan makarantun firamare, sakandare da manyan makarantu a fadin jihar nan take,...

Tinubu Ya Haramtawa ’Yan Sanda Tsaron Manyan Mutane (VIPs)

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci a janye jami’an ‘yan sanda da ke bai wa manyan mutane (VIPs) kariya...

’Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an ’Yan Sanda Biyar,  Sun Jikkata Wasu A Bauchi

An kashe jami’an ’yan sanda biyar, yayin da wasu biyu suka ji rauni sakamakon wani kwanton bauna da aka...

Dalibai 50 Daga Cikin Wanda Aka Sace A Niger Sun Kuɓuta

Dalibai 50 Na Makarantar ST. Mary’s Catholic Papiri Sun Kuɓuta Daga Hannun Masu Garkuw Jimillar dalibai hamsin daga Makarantar ST....

Sojoji Sun Cafke Dan Garkuwa da Mutane Yayin Neman Fansar Naira Miliyan 20 a Wukari, Jihar Taraba

Dakarun Brigade ta 6 ta Rundunar Sojin Najeriya, da ke aiki a ƙarƙashin Sector 3 na Operation Whirl Stroke...

Kotu Ta Yankewa Kanu Hukuncin Daurin Rai Da Rai

Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Alhamis ta yanke wa Nnamdi Kanu, shugaban ƙungiyar IPOB da aka haramta,...

Kotu Ta Daure Wani Alkali Shekara Biyu A Bauchi

  Rundunar yan sandan jihar Bauchi ce ta gurfanar da Malam Iliyasu Mohammed Gamawa, wanda tsohon alÆ™ali ne, a gaban...

Most Read

Latest stories