Amina Usman

Babu Musulmi Ko 1 Da Ya Samu Tallafin N50m Na Matar Tinubu A Jos – IJN

Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) reshen Jihar Filato, ta yi zargin cewa an yi son kai wajen raba tallafin naira miliyan...

Wanda Ake Zargin Matsafi Ne Ya Kashe Ma’aikatansa 2 Tare Da Binnesu A Bauchi

Ibrahim Umar dan shekara 40 dan asalin kauyen Dankunkuru da ke karamar hukumar Ungogo a jihar Kano, ya kashe ma’aikatansa guda...

Yadda Masu Garkuwa Suka Tasa Keyar Mata Da ‘Ya’yanta Zuwa Dajin Kuje

Mistura Olasinde, mazauniyar babban birnin tarayya (FCT) da ’ya’yanta mata guda biyu Hauwa, da Fatima, sun shiga kaduwa a lokacin da...

Hare-haren ‘Yan Bindiga Ya Fara Dawowa A Katsina

Dikko Umar Radda gwamna jihar Katsina tun da ya karbi ragamar mulkin jihar ba a sami harin ‘yan fashi da makami ba.Amma sai dai...

Tinubu Bai Da Sihirin Da Zai Magance Matsalolin ‘Yan Najeriya Nan Take  -Kakaki

Mai bai wa Shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama'a, Ajuri Ngelale, ya...

Hatsarin Jirgin Kwale-kwale Ya Yi Ajalin Mutum 26 A Neja

Da safiyar ranar Lahadi ne aka bayyana cewa a kalla mutane 26 ne suka rasa ransu yayin da aka aka ceto mutune 30 a wani...

Likitan Da Ake Zargi Da Saida Sassan Jiki Ya Haukace Ana Tsaka Da Bincikarsa

Dakta Noah Kerekere, likita mai zaman kansa, ya haukace yayin da yake tsare a hannun ‘yan sanda kwanaki kadan bayan an kama...

Wata Daliba A Jami’ar Gombe Ta Hallaka Jinjirin Da Ta Haifa

Wata dalibar aji hudu a Jami’ar Jihar Gombe (GSU) ta kashe jaririn da ta haifa a ranar Asabar.Aminiya ta ruwaito cewa, an yi...

Most Read

Latest stories