spot_imgspot_img
HomeLabarai

Labarai

Bappa Hotoro Ya Soki Bidio’i 3 Da Aka Aikata A Jana’izar Sheikh Dahiru Bauchi

Sheikh Bappa Hotoro ya jaddada cewa wajibi ne musulmai su kiyaye bin dokokin sunnah musamman a lokutan jana’iza, domin kauce wa aikata abubuwan da ba su da tushe a addini. Ya buƙaci al’umma da su koyi natsuwa da bin koyarwar shari’a a duk wani abu da ya shafi mutuwa da jana’iza.

Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Rasu Bayan Doguwar Jinya

Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma jagoran ÆŠarikar Tijjaniyya a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya rasu a daren Alhamis...

Atiku Abubakar Ya Karɓi Katin Zama Ɗan Jam’iyyar ADC

A wani muhimmin lamari da ya ja hankalin jama’a, tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya karɓi katin...

Gwamnatin Bauchi Ta Rufe Dukkan Makarantu Saboda Fargabar Tsaro

Gwamnatin Jihar Bauchi ta bada umarnin rufe dukkan makarantun firamare, sakandare da manyan makarantu a fadin jihar nan take,...

Tinubu Ya Haramtawa ’Yan Sanda Tsaron Manyan Mutane (VIPs)

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci a janye jami’an ‘yan sanda da ke bai wa manyan mutane (VIPs) kariya...

’Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an ’Yan Sanda Biyar,  Sun Jikkata Wasu A Bauchi

An kashe jami’an ’yan sanda biyar, yayin da wasu biyu suka ji rauni sakamakon wani kwanton bauna da aka...

Dalibai 50 Daga Cikin Wanda Aka Sace A Niger Sun Kuɓuta

Dalibai 50 Na Makarantar ST. Mary’s Catholic Papiri Sun Kuɓuta Daga Hannun Masu Garkuw Jimillar dalibai hamsin daga Makarantar ST....

Sojoji Sun Cafke Dan Garkuwa da Mutane Yayin Neman Fansar Naira Miliyan 20 a Wukari, Jihar Taraba

Dakarun Brigade ta 6 ta Rundunar Sojin Najeriya, da ke aiki a ƙarƙashin Sector 3 na Operation Whirl Stroke...

Most Read

Latest stories