Jami’an rundunar yan sandan jihar Akwa Ibom sun cafke wani saurayin da ya kaahe budurwarsa mai suna Ndifreke Isaiah Nelson, mai shekaru 32.
Ana zarginsa da kashe budurwarsa, Emem Monday...
Bauchi, da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, an dade ana girmama ta a matsayin cibiyar ilimin addinin Musulunci.
Malaman addinin da suka fito daga jihar...
Mai Martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, Ya Bayyana Rashin Hadin Kai a Matsayin Babbar Matsala da Ke Fuskantar Ƙasa
Mai Martaba Sarkin Zazzau,...
Jami’an rundunar yan sandan jihar Akwa Ibom sun cafke wani saurayin da ya kaahe budurwarsa mai suna Ndifreke Isaiah Nelson, mai shekaru 32.
Ana zarginsa...
Zaitun (Olea europaea) Wani itace ne mai ƴaƴa da ake cin ƴaƴan sa,da kuma ganyen, Ana samun Man zaitun ne daga ƴaƴan ita Zaitun ɗin wanda yake ƙunshe da sinadaran da ake cewa 'fatty...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin shugabannin hukumar gudanarwar hukumomin tarayya su 42 daga cikin su akwai tsohon gwamnan jihar Kano kuma...
Ganiyu ya ce, duk da cewa za su iya ƙoƙarin jure wannan ƙarin, amma yawan kuɗin da ake son cirewa na iya tilasta musu ƙarin farashin don tabbatar da ci gaba da ayyuka. Yayin da ake jiran cikakken tattaunawa akan lamarin, ƙungiyar NATCOMS ta sha alwashin ƙalubalantar karin a kotu.