spot_imgspot_img
HomeKasuwanci & Tattalin Arziki

Kasuwanci & Tattalin Arziki

Jerin Sunayen Sababbin Shugabannin Hukumomi 42 Da Tinubu Ya Nada

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin shugabannin hukumar gudanarwar hukumomin tarayya su 42 daga cikin su akwai...

Ƴan POS Na Shirin Ƙara Kuɗi Sakamakon Ƙarin 50% Na Tarho Da Data

Ganiyu ya ce, duk da cewa za su iya ƙoƙarin jure wannan ƙarin, amma yawan kuɗin da ake son cirewa na iya tilasta musu ƙarin farashin don tabbatar da ci gaba da ayyuka. Yayin da ake jiran cikakken tattaunawa akan lamarin, ƙungiyar NATCOMS ta sha alwashin ƙalubalantar karin a kotu.

Daga Karshe NCC Ta Amince Da Karin Kudin Kiran Waya

Daga karshe Hukumar sadarwa ta Najeriya NCC ta amince da bukatar kamfanonin sadarwa na kara kudin haraji.  A cewar Reuben...

Badakalar Wutar Mambila : Obasanjo Da Buhari Sun Gurfana A Kotun Faransa

Rahotonni sun bayyana cewa tsofaffin shugabannin kasar Najeriya Muhammadu Buhari Da takwaransa Olusegun Obasanjo a yanzu haka sun gurfana...

Har yanzu Ana Bukatar Karin Haske Game Da Kudurin Haraji – Ndume

Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya ce kokarin da kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ke yi...

CNG, Masu Ruwa Da Tsaki Sun Yi Allah Wadai Da Kudurin Karin Haraji

Gamayyar Kungiyoyin Arewacin Najeriya (CNG) da sauran kungiyoyin farar hula a wani taro da ya gudana a garin Gombe...

Zargin Almundahana : An Kama Shugaban Ma’aikatan Tsohon Gwamnan Kaduna

Mohammed Bashir Sa’idu tsohon kwamishinan ma’aikatun kananan hukumomi, shugaban ma’aikata da kuma kwamishinan kudi a gwamnatin tsohon gwamnan jihar...

Sabuwar Shekara : Yan Najeriya Za Su Yi Wadaka Da Abinci -Tinubu

Shugaban kasa Bola Tinubu,a jawabin sabuwar shekara da ya yiwa yan Najeriya ya yi alkawarin bunkasa noman abinci ,rage...

Most Read

Latest stories