spot_imgspot_img
HomeRa'ayoyi

Ra'ayoyi

N33,000 Ya Mana Kaɗan Muna Buƙatar A Yi Mana Ƙari -NYSC

Masu yi wa kasa hidima (NYSC) sun koka kan yadda abinda ake biyan su 33,000 ba ya isar su inda suka bukaci...

PDP Ta Soki Gwamnan Gombe Kan Gaza Aiwatar Da Karin Albashi

Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Gombe ta zargi gwamnatin Gwamna Inuwa Yahaya na jamiyyar APC saboda gazawar aiwatar...

Har Yanzu Ba A Haifi Masu Ceto Najeriya Daga Halin Ni Ƴa Su Ba – Igbokwe

Dan gani kashenin Tinubu kuma jigo a jam’iyyar APC, Joe Igbokwe, ya yi raddin cewa har yanzu fa ba a haifo waɗanda...

Kama Mai Telegram : Ko Ya Makomar Ƴan Baiwa Zai Kasance

Duba da irin yadda Æ´an duniyar 'mining' suka gama shirya fashewar 'Dog' wanda zai gudana a manhajar Telegram,Tsare tsare...

Abu 6 Da Ke Jawo Rikidewar Zanga-Zangar Lumana Zuwa Tarzoma

Batun shirin fara zanga-zanga a Nigeria daga ranar 1 ga watan Agusta yana cigaba da tayar da kura da...

”Direba,Ƴar Wanke – Wanke Sun Shiga Sahun KarÉ“ar N70,000” Akpabio Ya Magantu

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce duk ma’aikatan gwamnati da ma waɗanda ba na gwamnati ba irin su Masu...

Najeriya Za Ta Shiga Hadin Gwuiwa Da Cibiyar Burtaniya Don Yaki Da Garkuwa Da Mutane

Masana tsaro sun bayyana ra’ayoyi masu sabani game da shirin ofishin Mai bayar da Sharwarwari kan Tsaro na Kasa...

Matakai 6 Da Gwamnati Za Ta Dauka Domin Magance Rashin Tsaro – Kaftin Bakoji Mai Ritaya

WikkiTimes Hausa ta tattauna da mai nazarin tsaro, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu, Kaftin mai ritaya a rundunar sojin Najeriya,...

Most Read

Latest stories