HomeSiyasa

Siyasa

‘Annabawa ma sun je’: Hadi Sirika ya rarrashi ‘yarsa yayin zaman kotu

Babbar kotun Abuja ta amince da bayar da belin Sirika tare da sauran wadanda aka gurfanar tare da shi akan N100m kowanne mutum tare da mutum biyu da zasu tsayawa kowa.

Badakalar N2.7b: EFCC zata gurfanar da tsohon minista Hadi Sirika tare da diyarsa

A cewar EFCC, za a gurfanar da Sirika, minista a gwamnatin tsohon shugaba Buhari, a gaban Mai shari'a, Sylvanus Oriji, na babbar kotu dake unguwar Maitama a Abuja.

Bashin $350m: Majalisar Jihar Kaduna ta fara binciken El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya sha korafin cewa jihar Kaduna bata da isassun kudin da zata gudanar da mulki saboda bashin da ake bin jihar.

Ziyarar Amurka: Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan samun matsalar jirgi

Sanarwar data gabata ta bayyana cewa Shettima ya bar Najeriya zuwa kasar Amurka domin halartar wani taron bunkasa kasuwancin kasashen Africa Wanda za a yi a birnin Dallas dake jihar Texas.

An rage kudin wutar lantarki

Kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki dake fadin kasar nan da suka hada dana Abuja da kewaye (AEDC) sun fitar da sanarwar yin ragin kudin wutar lantarki ga kwastomominsu dake kan rukunin samar da wuta na 'Band A'.

Dalla-dalla: NLC ta fayyace dalilin kayyade N615,000 a matsayin mafi karancin albashi

NLC ta ce muhalli zai ci N40,000 a kowanne wata, wutar lantarki zata lashe N20,000, kudin ruwa N10,000, Kalanzir ko Gas zai ci N35,000, kudin abinci

Duniya Makwantar Rikici: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Yaƙin Iran da Isra’ila:

Ita Isra'ila ta dogara da Amerika ne wajen faɗa da Iran. Ita kuma Amerika ba ta son fada da...

Kotu A Lagos Ta Bayar Da Belin Emefiele Kan Naira Miliyan 50

Babbar kotu a Legas da ke zamanta a Ikeja ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin...

Most Read

Latest stories