teaminventivo

Ƴan Sanda Sun Cafke Ɓarayin Transfoma A Birnin Tarayya Abuja

Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama mutum da shida waɗanda take zargi da sata...

Gwamnan Nasarawa, A.A Sule Ya Ziyarci Tsohon Shugaban Najeriya Buhari

Gwamnan jihar Nasarawa Engr. Abdullahi A. Sule ya ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a garin Daura da ke...

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Rigakafin Sanƙarau Irin Sa Na Farko A Duniya

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddaramar da wani nau'i na rigakafin cutar sanƙarau mai suna Men5CV da "zai kawo sauyi sosai",...

Shekaru 17 Da Kisan Gillar Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam

Wanda ya mutu bai sauri ba, wanda kuma ke raye bai yi jinkiri ba. Shekara 17 ke nan cur...

Kotu A Lagos Ta Bayar Da Belin Emefiele Kan Naira Miliyan 50

Babbar kotu a Legas da ke zamanta a Ikeja ta bayar da belin tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin...

NAFDAC Ta Haramta Amfani Da Maganin Tari Na Yara Na Kamfanin J&J A Najeriya

Hukumar NAFDAC da ke sanya idanu kan ingancin abinci da magunguna ta haramta amfani da maganin tari na yara...

Saratu Gidado, Jaruma A Masana’antar Kannywood Ta Rasu

Wasu rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa Allah ya yiwa fitacciyar jaruma a Masana’antar Kannywood, Saratu Gidado rasuwa.Gidan...

Hotuna: Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Jamhuriyar Nijar

A yau Talata aka gudanar da Sallar Eid-el-Fitr a Jamhuriyar Nijar, bayan da hukumomin kasar suka bada sanarwar ganin...

Most Read

Latest stories