HomeKasuwanci

Kasuwanci

Kungiyar kwadago ta fice daga tattaunawa da gwamnati akan karin albashin ma’aikata

Majiyar WikkiTimes ta sanar da ita cewa gwamnati bata zo da alkaluma ko wani karin bayani da zai bayyana dalilinta na kafewa akan yin tayin da ta gabatar yayin ganawarsu da NLC ba.

Kano: Kotu ta daure ‘yan kasuwar canji 17 na tsawon wata shida

'Yan kasuwar canjin da aka gurfanar da suka hada da Ayuba Ibrahim, Idris Saidu, Idris Usman, Shu'aibu Muhammad, Hamisu Iliyasu, da sauran mutane 12 sun amsa laifinsu a gaban kotu.

Don ‘yan Najeriya ne – Shettima yayi karin haske kan sabbin haraji

Halin da ƙasa ke ciki shine ya tilastawa gwamnati yin nazarin ja da baya domin gyara ɗamararta don gudun kada wankin hula ya kai ta zuwa dare.

EFCC ta haramtawa ofisoshin jakadanci hada-hada da Dalar Amurka

Wasikar, mai dauke da sa hannun shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ta bayyana cewa aiwatar da wannan sabon tsari zai farfado da darajar Naira tare da daga darajarta.

Ziyarar Amurka: Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan samun matsalar jirgi

Sanarwar data gabata ta bayyana cewa Shettima ya bar Najeriya zuwa kasar Amurka domin halartar wani taron bunkasa kasuwancin kasashen Africa Wanda za a yi a birnin Dallas dake jihar Texas.

An rage kudin wutar lantarki

Kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki dake fadin kasar nan da suka hada dana Abuja da kewaye (AEDC) sun fitar da sanarwar yin ragin kudin wutar lantarki ga kwastomominsu dake kan rukunin samar da wuta na 'Band A'.

Za A Fara Shigo Da Doya Najeriya Daga Ƙasar China

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa nan gaba kadan ƴan ƙasar za su fara shigar da doya daga China duk...

Mai POS Ya Mayar Da N10m Da Wani Kwastomansa Ya Tura Masa Bisa Kuskure A Kano

Wani mai sana’ar POS a jihar Kano ya mayar da kusan naira miliyan 10 da wani kwastomansa ya yi...

Most Read

Latest stories