teaminventivo

Auren Zumunci: Sarakunan Kano Da Bichi Za Su Haɗa Ƴaƴansu Aure

Masarautar Kano da ke Arewacin Najeriya ta bayar da sanarwar daurin auren Yarima Sanusi Aminu Bayero (Halifa) da kuma...

Zargin Cin Hanci Da Rashawa Ya Sanya An Dakatar Da Ganduje Daga Jam’iyyar APC

Jam’iyyar APC a mazabar Ganduje da ke karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano, ta dakatar da shugaban jam’iyyar...

An Samu Ƙaruwar Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya

Hukumar ƙididdiga a Najeriya ta ce hauhawar farashi ta kai kashi 33.20 cikin 100 a watan Maris. A shafinta na...

Sharrin Ƙungiyanci A Addinin Musulunci

Wato babban dalilin da ya sa na ke nisantar kungiya kowacce iri a musulunci shine mummunar halayyar da ta...

Ma’aikatan Wutar Lantarki A Najeriya Sun Yi Allah Wadai Da Ƙarin Kuɗin Wuta

Ƙungiyar ma'aikatan wutar lantarki a Najeriya ta buƙaci gwamnatin kasar da ta sake tunani da kuma janye karin kudin...

Hotuna: Kanawa Na Gangamin Dasa Bishiya Miliyan Ɗaya

Kwararowar Hamada da dumamar yanayi na daga manyan batutuwan da yanzu haka suke daukan hankalin gwamnatoci da kuma kungiyoyin...

Duniya Makwantar Rikici: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Yaƙin Iran da Isra’ila:

Ita Isra'ila ta dogara da Amerika ne wajen faɗa da Iran. Ita kuma Amerika ba ta son fada da...

A Kano Wasu Fusattun Matasa Sun Hana Sallar Juma’a Bisa Zargin Rashin Cancantar Liman

Daurawan matasa a garin jama'ar Kwagwar dake Karamar Hukumar Gezawa a jihar Kano su ka rufe babban Masallacin garin...

Most Read

Latest stories