HomeTagsBola Tinubu

Tag: Bola Tinubu

Sunaye: Tinubu Ya Amince Da Nada Sabbin Manyan Sakatarori Takwas A FG

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya amince da nadin sabbin manyan sakatarori guda takwas a matakin gwamnatin tarayya domin cike...

A Sirrance: FG Ta Shiga Cinikin Wani Jirgin Sama Na Alfarma, Ta Taya N150bn

Jaridar Premium Times ta wallafa wani rahoton bincike da bayyana cewa gwamnatin Najeriya tana shirin siyan wani jirgin alfarma...

Gwamnatin Tarayya Ta Jingine Maganar Karin Albashi

Majalisar zartarwa ta tarayya (FEC) ta jingine magana a kan takardar karin albashi har sai shugaban kasa, Bola Tinubu,...

Dalla-Dalla: Yadda Kula Da Jiragen Fadar Shugaban Kasa Ya Lashe N14.77bn Cikin Wata 11

Gwamnatin tarayya ta kashe kudin da yawansu ya kai Naira biliyan N14.77 domin gyara da kula da jiragen sama...

Gwamnati Ta Nada Ba-Amurke A Matsayin Dillalin Siyar Da Jiragen Fadar Shugaban Kasa

Rahotanni daga manya da kananan kafafen yada labarai a Najeriya sun rawaito cewa gwamnatin tarayya ta saka uku daga...

Gawuna Ya Samu Mukami a Gwamnatin Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya nada dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jam'iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna,...

‘Yan Majalisa Sun Bukaci FG Ta Gaggauta siyawa Tinubu da Shettima sabbin Jirage

Kwamitin tsaro a majalisar dokokin Najeriya ya bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta siyan sabon jirgin sama domin amfanin shugaban...

Tinubu ya yi tuntuben sahu, ya fadi a wurin taron ranar Dimokradiyya

Wani faifan bidiyo da ya fara bazama a dandalin sada zumunta ya nuna yadda shugaban kasa, Bola Tinubu, ya...

Most Read

Latest stories