HomeAl'adu & Ƙawa

Al'adu & Ƙawa

HISBAH ta kama matasa 20 maza da mata saboda yin wanka tare a Kano

Dakarun Hisbah, a karkashin ofireshon Kau da badala, sun samu nasarar kama matasan ne bayan mazauna yankin wurin shakatarwar sun shigar da korafi.

Dalilan Da Suka Sa Ake Ganin Auren Bazawara Ya Fi Na Budurwa

Mafi yawan samari ba su son auren bazawara, amma masana sun yi nuni da cewa, akwai fa'idoji da dama a cikin aurenta

Masarautar Bauchi Ta Kori Masu Sarautun Gargajiya 6

Masaraurar Bauchi ta warware naɗin sabbin masu Sarautun Gargajiya shida (6) a gundumar Galambi da ke ƙarƙashin masarautar.Wannan bayanin...

Bayan Shekaru 62 Masarautar Ningi Ta Nada Sabon Waziri

A karon farko bayan shekaru 62 da masarautar Ningi ta dakatar da Sarautar waziri, Sarki Dr Yunusa Muhammad Danyaya ya nada Ambasada Shuaibu Adamu...

Masarautar Gumel Ta Sake Fitar Da Sabbin Dokoki Sauƙaƙa Aure

Masarautar Gumel da ke karamar hukumar Gumel ta Jihar Jigawa ta fitar da wasu dokoki da ka'idoji da za a bi don...

Me yasa halittar Mata ke sauyawa bayan aure?

Wannan lamari ba baƙo ba ne ga dukkan al'ummar ƙasar Hausa. In muka duba za mu ga cewa da yawa daga cikin matan Nijeriya musammam yankin Arewa da zarar mace tayi aure ba jimawa sai kaga halittar jikinta ya fara sauyawa ta yi ƙiba ta murmure duk tayani muni sun ɓace.

Ahmad Fadlallah Tahir: Nigeria’s Rising Sales Manager Breaking New Grounds

IN the ever-evolving world of business, marketing has become one of the most critical aspects of ensuring success. Companies...

Most Read

Latest stories