HomeTagsGwamna

Tag: Gwamna

Gwamnatin Gombe Ta Dakatar Da Kansila, Hakimi Sakamakon Cefanar Da Tiransfoma

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya amince da dakatar da Hakimin Garin Majidadi da ke ƙaramar hukumar Akko, Mohammed...

Abin Mamaki : Jihar Gombe Ta Ware N2.1bn Domin Yaƙar Cutar Korona

Duk da sanin cewar cutar korona a yanzu ta ɗauke ƙafa a Najeriya tun daga shekarar 2022,amma kuma kwatsam sai aka ji Gwamnatin...

Yana Da Kyau Mu San Darajar Kujerar Sarkin Musulmi – Shettima Ga Gwamnan Sokoto

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya shaidawa gwamnatin jihar Sokoto cewa mai martaba Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III sarki ne...

Jerin Sarakunan Da Aka Hamɓarar Da Su Akan Ƙaragar Mulki Daga 1963 Zuwa Yanzu

Tun bayan kawo ƙarshen Kalifanci Sarakuna da ga yankunan Arewacin Najeriya da dama an hamɓarar da su sakamakon  dalilai mabanbanta. Tun zuwan Turawan Mulkin...

Kotu Ta Fara Gudanar Da Zama Kan Rikicin Masarautar Kano

Kamar yadda rahotanni suka bayyana Akwai tsauraran matakan tsaro a yau Alhamis a harabar babbar kotun tarayya da ke zamanta...

Babu Abunda Tafiya Yajin Aiki Zai Ƙara Sai Matsi-Gwamnan Bauchi Ga NLC

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi kira ga ƙungiyoyin ƙwadago (NLC) da su dubi Allah su sake dubi ga yajin aikin da suke shirin...

Akwai Masu Cin Dunduniyar Mu Su Na Kaiwa Ƴan Bindiga Bayanai-Dikko Radda

Gwamnan jihar Kastina, Dikko Radda ya ce ƙoƙarin gwamnatinsa na ganin ta yi yaki da ƴan bindiga yana samun tazgaro sakamakon zagon ƙasa da wasu daga...

Mataimakin Gwamnan Kano Ya Ba Wa Nuhu Ribaɗu Haƙuri

Mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdulsalam, ya nemi gafarar Nuhu Ribadu, kan ikirarin da yayi na cewa Malam Ribadu ya...

Most Read

Latest stories