HomeTagsSace

Tag: Sace

Da Ɗumi – Ɗumi : Ƴan Bindiga Sun yi Awon Gaba Da Mahaifiyar Mawaƙi Rarara

Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace Hajiya Halima Adamu, mahaifiyar shahararren mawaƙin Hausa, Dauda Adamu Kahutu Rarara...

Boko Haram Sun Kashe 8, Sun Yi Garkuwa da Mutane Da Dama A Niger

Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan ta’addan Boko Haram ne sun kashe akalla mutane takwas tare da yin garkuwa...

Jami’an Tsaro ,Mafarauta Sun Bazama Ceto Ɗaliban Da Aka Sace A Kogi

Gwamnatin jihar Kogi ta tura jami’an tsaro da mafarauta cikin daji domin bin sawun ƴan bindiga da suka kai farmaki tare...

Ɗaya Daga Cikin Ƴan Matan Chibok Da Aka Sace Shekaru 10 Ta Shaƙi Ƴanci

Dakarun sojojin Najeriya da ke yankin arewa maso gabas sun yi nasarar ceto Lydia Simon ɗaya daga cikin daliban makarantar Chibok da aka sace shekaru goma...

An Cafke Wani Mai Kaiwa Ƴan Bindiga Rahoto Da Saniya A Kasuwar Kaduna

Ƴan banga sun kama wani da ake zargin mai kaiwa ƴan bindiga bayanai ne mai suna Dan Abba a Kaduna.An kama mai kai...

Ƴan Bindiga Sun Sako Sauran Ɗaliban Jami’ar Gusau Da Su Ka Sace

A yau ne rahotanni suka bayyana cewar Ƴan bindiga sun sako sauran ɗaliban jami'ar Gusau da ke tsare a hannun...

Sojoji Sun Ceto Wasu Mata 5 Da Jarirai Da Aka Sace A Zamfara

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadarin Daji, OPHD, sun yi nasarar ceto wasu mata biyar da jarirai biyu bayan shafe watanni biyu a...

A Shirye Na Ke In Gana Da Ƴan Bindigan Da Suka Sace Ɗaliban Kuriga-Gumi

Fitaccen Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce a shirye ya ke tsaf ya yi zama da ƴan ta’addan da suka yi garkuwa da...

Most Read

Latest stories