HomeTagsTinubu

Tag: tinubu

Tinubu, Gwamnoni Sun Yi Biris Da Maganar Mafi Ƙarancin Albashi 

Har yanzu babu wani batu da aka ji game da mafi ƙarancin albashi daga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu...

An Buƙaci Tinubu Ya Tsawatar Kan Cin Zarafin Ƴan Jarida

Cibiyar ci gaban jama’a da masu zaman kansu (PPDC) ta buƙaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gargadi jami’an tsaro game da...

 Ruɗewa Ya Sa Mutane Sun Kasa Gane Faduwar Da Na Yi ”Swagger Ce” – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya yi ƙarin haske game da tsautsayin da ya faru da shi  a dandalin Eagle Square, Abuja,a safiyar ranar Laraba,Da...

Ranar Dimokiraɗiyya : Ba Zan Taɓa Juyawa Ƴan Najeriya Baya Ba – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa ƴan Najeriya irin tallafin sa gare su inda ya yi alkawarin cewa duk rintsi ba zai taɓa yin...

Ba Don Ni Ba Da Yanzu Babu Labarin Tinubu A Siyasa – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar,ya fito yana iƙirarin cewar duk masu yi masa...

Da Ɗumi-Ɗumi : Gwamnatin Tarayya Ta Gabatar Da N62,000 A Matsayin Mafi Ƙarancin Albashi

A yau Juma'a 7 ga watan Yuni 2024 Gwamnatin tarayya ta sabunta kuɗin da ta gabatar a matsayin mafi ƙarancin...

Tinubu Ya Bawa Ministan Kuɗi Awanni 48 Ya Gabatar Da Sabon Tsarin Ƙarin Albashi 

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya umurci Ministan Kuɗi, Wale Edun, da ya fito da jaddawalin abunda za a buƙata game da sabon...

Ƴar Gwagwarmaya Aisha Yesufu Ta Yi Biris Da Taken Najeriya A Wurin Taro

Aisha Yesufu, ƴar Gwagwarmaya mai fafutukar #BringBackOurGirls a wani faifan bidiyo da ta wallafa a shafin ta fito ƙarara ta...

Most Read

Latest stories