HomeTagsWuta

Tag: Wuta

Wutar Lantarki Ta Yi Ajalin Ɗalibi Sakamakon Azabtar Da Shi 

Ɗalibi Blaise Felix a makarantar sojin saman Najeriya da ke Mando Kaduna mai shekaru 15 ya gamu da ajalin sa sakamakon azabtar da...

Yajin aikin KEDCO: Za a iya yin Sallah cikin duhu a Kano, Jigawa, Katsina

Jigawa, Kano, da Katsina sun shiga cikin matsalar rashin wutar lantarki a ranar Alhamis bayan ma'aikatan kamfanin raba hasken...

Sarkin Kano Ya Jajanta wa Shekarau Kan Ɓarnar Da Gobara Ta Yi Masa

A ziyarar Jaje da mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya kaiwa  tsohon gwamna Malam Ibrahim Shekarau don jajanta...

Boko Haram Sun Yi Sanadin Ɗaukewar Wutar Lantarki A Jihar Yobe 

Wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun tarwatsa Tiransfomar wutar lantarki mai karfin 330KVA a jihar Yobe, lamarin...

Most Read

Latest stories