HomeTagsYan Sanda

Tag: Yan Sanda

An Kama Mutum Biyu Dake Da Hannu A Satar Mahaifiyar Mawaƙi Rarara

Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu wajen yin garkuwa da mahaifiyar fitaccen Mawaƙi,...

Kano : Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Musanta Alaƙa Da Aminu Ado Bayero

 Sabon kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, Salman Garba, ya ƙaryata ikirarin da ke yawo cewar yana da alaƙar ya uwa taka da...

Fitinannen Mai Garkuwa Da Mutane Ya Fada Komar ‘Yan Sanda A Yobe

Jami'an rundunar 'yan Sanda a Jihar Yobe sun samu nasarar cafke fitinannen mai garkuwa da mutane, Haruna Mohammed, mai...

Sokoto: Dalilin da ya sa na yanka budurwata a ɗakin Otal- Saurayi

Rundunar Ƴan sanda a Jihar Sokoto tayi nasarar daƙume wani Saurayi mai suna Saifullahi Hassan wanda ake zargi da...

Kano: Mutane uku sun rasa ransu sakamakon rikicin kauraye a wurin gangi

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa jami'an 'yan sanda sun garzaya zuwa wurin kidan gangin tare da tarwatsa taron jama'a bayan samun Kiran waya daga mazauna yankin.

Ƴan Sanda A Jihar Bauchi Sun Kama Mutumin Da Ya Daɓawa Ɗanuwansa Wuƙa 

Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama Isyaku Babale mai shekaru 30 wanda ke unguwar Dawaki da ke cikin birnin Bauchi bisa zarginsa...

Mun Kama Ƴan Dabar Da Su Ka Addabi Unguwar Ɗorayi – Ƴan Sanda A Kano

Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta tabbatar da kama mutum 22 da ake zargi riƙaƙƙun ƴan daba...

Bisa Bankaɗo Bayanan Sirri Da Wasu Ƴan Jarida Suka Yi Shugaban Kwaleji Ya Sa An Tsare Su

Ƴan sanda a jihar Kwara sun tsare babban editan jaridar Informant247 Salihu Ayatullahi da Adisa-Jaji Azeez, Editan jaridar a ranar Litinin. An...

Most Read

Latest stories