An cire Morlaye Sylla daga cikin tawagar kasar Guinea a gasar cin kofin Afrika da ke tafe bayan ya zargi kociyan da sace masa rigar da su ka yi musanya da Vinicius Junior 😳
Da fari dai Sylla ya fara zargin abokan wasansa kafin daga bisani ya zargi manajan nasa da daukar rigarsa da suka yi musayar.
- Shugaban Ƙasar Iran Raisi Ya Rasu A Wani Hatsarin Jirgi
- An Yi Bikin BuÉ—e Sabon Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi
- Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara 10 da yin garkuwa da su
- Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar Jigawa
- Ana nuna mana wariya – Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun zayyana matsalolinsu