An cire Morlaye Sylla daga cikin tawagar kasar Guinea

An cire Morlaye Sylla daga cikin tawagar kasar Guinea a gasar cin kofin Afrika da ke tafe bayan ya zargi kociyan da sace masa rigar da su ka yi musanya da Vinicius Junior 😳

Da fari dai Sylla ya fara zargin abokan wasansa kafin daga bisani ya zargi manajan nasa da daukar rigarsa da suka yi musayar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories