Musa Yusuf Bakoji

Mohamed Elneny ya kaddamar da dakin yin Sallah ga ‘yan wasan Arsenal a cikin filin wasa na Emirates.

Dan wasan tsakiyar Arsenal, Dan kasar Masar Mohamed Elneny ya kaddamar da dakin yin Sallah ga 'yan wasan Arsenal...

Tennis: Novak Djokovic ya sha kashi a hannun Luca Nardi mai shekaru 20 a gasar Indian Wells

Dan wasan Tennis na Duniya Novak Djokovic ya sha kashi a hannun Luca Nardi mai shekaru 20 a zagaye...

NPFL 24: Maikaba ya yi kira da a binciki alkalan wasan da suka nuna son zuciya a karawar Pillars...

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Abdul Maikaba ya bayyana rashin jin dadinsa da alkalan wasa da suka...

‘Yan wasan Liverpool a yunwace suke a karawar da za su yi da Man City- Salah

Liverpool za ta karbi bakuncin Manchester City a a gobe Lahadi a gasar cin kofin Premier yayin da Jurgen...

African Games: Falconets ta fara wasa da kafar dama a gasar wasannin Afrika

Falconets ta Najeriya ta fara wasa da kafar dama a gasar wasannin Afrika da ke gudana a birnin...

Rafael Nadal ya fice daga gasar Indian Wells sa’o’i 24 kafin wasansa na zagayen farko da Milos Raonic

Rafael Nadal ya fice daga gasar Indian Wells sa'o'i 24 kafin wasansa na zagaye farko da Milos Raonic ranar...

Dan wasan Super Eagles na Najeriya Victor Boniface zai dawo taka leda kafin karshen shekara.

Labarin da ke fitowa daga BayArena na Bayer Leverkusen da ke buga gasar Bundesliga a Jamus, ya nuna cewa...

NPFL ta ci tarar Niger Tornadoes Naira Miliyan 3 saboda karya dokokin gasar Firimiyan Najeriya

Hukumar shirya gasar firimiyar najeriya NPFL Ta Ci Tarar Niger Tornadoes Naira Miliyan 3 saboda karya dokokin gasar a...

Most Read

Latest stories