Buhari Abba

Wani Malamin Makarantar Furamare Ya Rataye Kansa A Kano

Rahotanni daga jihar Kano na cewa wani mutum mai suna Nuruddeen ya rataye kansa a unguwar Gadon Kaya da...

Idan Ajali Ya Yi Kira: Bam Ya Hallaka Almajirai A Jihar Borno

Wasu ɗaliban makarantar tsangaya da ke garin Gubio su shida ne suka mutu sakamakon fashewar wani abu a kusa...

An Yanke Mazakutar Wani Malami Ana Tsaka Da Shirin Aurensa A Zariya

Wasu da ake zargin matsafa ne sun yanke mazakutar wani malamin makarantar allo ana daf da daura masa aure...

Yahudawa Na Zanga-zangar Neman Netanyahu Ya Sauka Daga Mulki

Dubban Isra'ilawa sun gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban, inda suke kira a rusa gwamnati a daidai lokacin da...

Ƴan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mutum 24 Tare Da Bankawa Kasuwa Da Gidaje Wuta A Katsina

Wasu ‘yan ta’adda sun kashe mazauna kauyen Gangara da ke karamar hukumar Jibia 5 tare da raunata wasu 7...

A Cikin Mako Biyu Mun Ceto Mutum 154 Daga Hannun Masu Garkuwa – Ƴan Sanda

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce dakarunta sun ceto akalla mutum 154 daga hannun masu garkuwa da mutane a...

An Kama Shugaban Jam’iyyar PDP Da Ake Zargi Da Safarar Makamai Zuwa Zamfara

Jami'an tsaron hadin guiwa sun ce sun yi nasarar kama wasu mutane uku da ake zargi da safarar makamai...

Mun Yi Nadamar Kashe Fararen Hula A Jihar Nasarawa – Rundunar Sojojin Sama

Shugaban hafsan sojin sama Air Marshal Hassan Abubakar, ya nemi afuwar gwamnatin jihar Nasarawa da iyalan waɗanda harin sama...

Most Read

Latest stories