Buhari Abba

Kawu Sumaila Ya Ƙi Amincewa Da Buƙatar Tinubu Kan Sauke Wani Ɗan Kano Daga Muƙamin Daraktan NNPC

Ɗan Majalisar dattawan Najeriya, Sanata Abdurrahman Kawu Sumaila yaki amincewa da bukatar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na maye...

Har Yanzu Atiku Yana Cikin Magagin Faɗuwa Zaɓe – Tinubu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya mayar wa babban mai hamayya da shi na Jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar...

Bam Ya Hallaka Manoma 11 A Maiduguri

Manoma 11 ne suka mutu a Firgi da ke Unguwar Pulka a ƙaramar hukumar Gwoza ta jihar Borno bayan...

Ƴan Sanda A Kano Sun Fara Bincike Kan Zargin Lakaɗawa Wani Likita Duka A Asibitin Murtala

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta soma gudanar da bincike kan zargin da ake yi wa wasu...

Barazanar Tsaro Ta Tilasta Likitoci Dakatar Da Ayyukansu A Asibitin Murtala Da Ke Kano

Kungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA ta sanar da matakin janye ayyukanta a asibitin kwararru na Murtala Muhammad da ke...

Gwamnatin Kebbi Ta Aurar Da Zawarawa Fiye Da 300

An gudanar da wani gagarumin bikin ɗaurin aure ga mata da mazajensu suka rasu da kuma zawarawa sama da...

NDLEA Na Neman Tsohuwar Sarauniyar Kyau Ta Najeriya Ruwa A Jallo

Hukumar Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi NDLEA ta bayyana cewa tana neman wata tsohuwar sarauniyar kyau ruwa...

AFCON: Ba Haka Kawai Mu Ka Ajiye Ahmed Musa Ba – Kociyan Super Eagles

Babban Kocin Najeriya da ke jagorantar ƙungiyar Super Eagles Jose Peseiro ya bayyana cewa Ahmed Musa ya na da...

Most Read

Latest stories