Buhari Abba

WIKKIDATA: Yadda Ƙananan Hukumomi Su Ka Karɓi Sama Da ₦Biliyan 270

Bincike ya nuna cewa jihar Kano ta samu Naira biliyan 29.8 sai jihar Katsina wadda ta samu Naira biliyan 22.1.Mafi ƙarancin kudin da ake samu na jihohin Arewa maso gabashin Najeriya, inda jihar Gombe ce ta samu adadin Naira biliyan 8 a watanni biyun farko na shekarar 2024.

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Yiwa Murja Kunya Gwajin Ƙwaƙwalwa

Wata kotun shari'ar Musulunci a Kano ƙarƙashin mai Shari'ah Mallam Nura Yusuf Ahmad tayi umarnin a kai Murja Kunya...

Farashin Yankan Farce Ya Tashi A Kano

Ƙungiyar masu yankan farce ta ƙaramar hukumar Rano a jihar Kano ta sanar da ƙarin farashin yankan farce a...

Yau Ce Ranar Rediyo Ta Duniya: Wacce Rawa Kafar Ta Taka A Rayuwarku?

Ranar 13 ga watan Fabrairu na kowace shekara ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin Ranar Rediyo ta...

HOTUNA: Sarkin Daura Ya Ziyarci Buhari

Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ziyara ta musamman a gidansa da ke...

Yau Take Ranar Yaƙi Da Ciwon Daji Ta Duniya

Ranar 4 ga watan fabrairun kowace shekara rana ce da Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ware a matsayin...

Masu sana’ar Gurasa na zanga-zangar lumana kan tsadar Fulawa a Kano

Rahotanni daga jihar Kano na bayyana cewa masu sayar da Gurasa na zanga-zangar lumana kan tsadar Filawa. Gidan Rediyon Freedom...

Wani Matashi Ya Angwance Da Ƴan Mata Uku Lokaci Guda A Jihar Benue

Wani matashi mai suna Tersugh Aondona da ke yankin ƙaramar hukumar Kwande jihar Benue ya angonce da mata uku...

Most Read

Latest stories