Musa Yusuf Bakoji

Tennis: Andy Murray na son buga gasar Olympic kafin ya yi ritaya.

Andy Murray dan kasar Burtaniya ya bayyana fatan shi na sake shiga gasar Olympic kafin ya yi ritaya.Dan wasan...

An wanke shugaban Red Bull Christian Horner daga zargin nuna rashin da’a ga wata abokiyar aiki.

Bayan wani binciken cikin gida da aka gudanar, an wanke shugaban kungiyar Red Bull, Christian Horner daga zargin da...

Motar tawagar Gombe United ta lalace a tsakiyar daji a hanyar su ta zuwa Aba

An dage wasan Enyimba da Gombe United da aka shirya gudanarwa yau.Kungiyar Gombe United ta samu tsaiko da...

Zinedine Zidane zai dawo cigaba da horaswa (kocin)

Tsohon kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya magantu game da komawarsa harkar horaswa (kocin).A zantawarsa da 'Sky Sport an...

An sanya sunan alkalin wasa ɗaya daga Nigeria a gasar All African Games.

Kusan kwanaki 10 ya rage kafin a fara gasar wasannin Afirka, hukumar kwallon kafar Afirka ta fitar da jerin...

An ɗage wasan Najeriya da kasar Argentina a karo na biyu

An dage wasan wasan sada zumunci tsakin tawagar Super Eagles da Argentina wanda aka fara shiryawa a kasar Sin...

An dawowa da Everton maki bayan ta daukaka kara

An rage makin da aka cirewa Everton daga 10 zuwa maki shida bayan da su ka daukaka kara.Sabon hukuncin...

Real Madrid ta cimma yarjejeniya da Alphonso Davies

A cewar kafar labarai ta The Athletic, Real Madrid da Alphonso Davies sun cimma yarjejeniya ta baki da baki...

Most Read

Latest stories