HomeArewa Maso Yamma

Arewa Maso Yamma

Matashiya ‘yar shekara 33 ta zama alkaliya a babbar kotun jihar Jigawa

Wata matashiyar Lauya mai neman gurbi a karatun digiri na uku a bangaren shari'a mai suna Nilfa Abdullahi Gambo ta zama alkaliya a babbar kotun Jihar Jigawa.

Tinubu ya bawa tsohon shugaban INEC Farfesa Attahiru Jega mukami

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amice da nadin tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Farfesa Attahiru Jega, a matsayin shugaban kwamitin gudanarwa na jami’ar Usman Danfodio da ke Sokoto wacce aka fi sani da ‘UDUS’.

Jam’iyyar APC ta kori dan majalisar wakilai Aminu Sani Jaji

A cewar Yusuf, kafin korar Honarabul Aminu sai da APC ta kafa kwamitin bincike akansa kuma kwamitin ya tabbatar da gaskiyar zarge-zargen da ake yi masa.

Ta’addanci: Rundunar sojin Najeriya tana neman Halilu Buzu dan Nijar ruwa a jallo

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa tana neman Halilu Buzu dan kasar Nijar ruwa a jallo saboda aiyukan ta'addanci...

Kano: Mutumin da ya cinnawa Masallaci wuta ana tsaka da Sallah ya shiga hannu

A ƙalla masallata 20 ne a wani shahararren masallaci a garin Larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa a...

HISBAH ta kama matasa 20 maza da mata saboda yin wanka tare a Kano

Dakarun Hisbah, a karkashin ofireshon Kau da badala, sun samu nasarar kama matasan ne bayan mazauna yankin wurin shakatarwar sun shigar da korafi.

Kano: Mutane uku sun rasa ransu sakamakon rikicin kauraye a wurin gangi

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa jami'an 'yan sanda sun garzaya zuwa wurin kidan gangin tare da tarwatsa taron jama'a bayan samun Kiran waya daga mazauna yankin.

Peter Obi ya ziyarci Atiku, Sule Lamido, da Saraki

Dan takarar neman shugabancin kasa a zaben 2023 a karkashin inuwar jam'iyyar LP (Labour Party), Peter Obi, ya Kai wata ziyarar bazata ga wasu jiga-jigan 'yan jam'iyyar PDP da suka fito daga arewa.

Most Read

Latest stories