HomeTagsAzumi

Tag: Azumi

Karfin Hali:Budurwa Da Ƴan Uwanta Sun Lakaɗawa Uwargida Dukan Kawo wuƙa

Ƙarfin Hali ya sa wata budurwa duka tare da chakawa matar saurayin ta wuƙa sakamakon kama su da ta...

Gwamnan Jigawa Ya Dakatar da Kwamishina Bisa Karkatar Da Kuɗaɗen Ciyarwar Azumi

Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya dakatar da kwamishinan kasuwanci na jihar, Aminu Kanta bisa zarginsa da hannu wajen...

Ku Sa Ni A Addu’o’in Goman Ƙarshe, Allah Ya Bani Mata Mutu Ka Raba:Adam Zango

A wani Sako da ya wallafa a shafin sa na Instagram Jarumi Adam A. Zango ya Nemi alfarma In da ya buƙaci ɗaukacin al'umma su sashi a Addu'o'in su a goman ƙarshen watan Ramadan

Abba Gida-Gida Ya Yi Kakkausar Jan Kunne Ga Masu Dafa Abincin Azumi

A wata ziyarar gani da ido da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kai gidan maza dake ciki garin Kano domin...

Ana Tsaka Da Azumi Wani Ya Ɗirkawa Ƴar Shekara 9 Fyaɗe Kuma Ya Kashe Ta 

Daga Halima LukmanA Jihar Filato ne, aka wayi gari da mummunan lamari inda wani mutum ya yi wa wata yarinya ƴar shekara tara...

Zurfin Bincike An Gano Wasu Abubuwa 5 Da Ba Sa Karya Azumi

Sannanen malamin addini Sheikh Jabir Sani MaiHula a wata zantawa da BBc Ta Yi da shi ya fayyace wasu...

Azumi:Wani Malami Ya Buƙaci Musulmai Da Su Nisanci Kafofin Soshiyal Mediya

Wani malami mai suna Dr Nafiu Ahmed Arikewuyo Al-Jawharih, ya buƙaci al’ummar Musulmi da su nisanci shafukan sada zumunta a watan...

Azumi:Hizbah A Kano Ta Gindaya Dokar Cin Abinci Da Rana Tsaka A Jihar

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta buƙaci waɗanda ba musulmai ba da ma sauran mutane da ba sa Azumi da...

Most Read

Latest stories