HomeTagsPolice

Tag: Police

A Cikin Wata Ɗaya Rundunar Ƴan Sanda Ta Kama Ƴan Daba 120 A Kano

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bayyana cewa jami'anta sun kama mutum 120 da ake zargi da ayyukan daba...

Ƴan Sanda A Bauchi Sun Kama Wani Mai Sayar Da Yalo Bisa Zargin Yiwa Ƙarami Yaro Fyaɗe

Jami'an ƴan sandan jihar Bauchi da ke aiki ƙarƙashin rundunar maido da zaman lafiya sun kama matashi mai shekara...

Sufeto-Janar Ya Haramta Amfani Da POS A Harabar Ofisoshin Ƴan Sanda A Duk Faɗin Najeriya

Sufeto-Janar na ƴan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya bayar da umarnin dakatar da amfani da na’urorin Point-of-Sales (POS) da...

Jami’an Tsaro Sun Kama Waɗanda Suka Fasa Rumbun Abinci A Abuja

Rundunar ƴansanda a Abuja, babban birnin Najeriya ta ce ta kama wasu mutane 15 da ake zargi da hannu...

Binance: Dalilai 3 Da Ya Sa Aka Kama Jami’an Kirifto A Najerya

Jami'an tsaro sun tsare biyu daga cikin shugabannin manhajar hada-hadar kuɗin kirifto wato Binance.Shugabannin Binance ɗin sun shigo ƙasar...

Ƴan Sanda A Kano Sun Kama Matasan Da Ake Zargi Da Garkuwa Da Wani Yaro Tare Da Kashe Shi

Rundunar 'yansandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutum hudu bisa zargin garkuwa da wani yaro.Cikin wata sanarwa...

Jami’an Tsaro Sun Cafke Faston Da Ake Zargi Da Safarar Yara Daga Arewa Zuwa Kudu

Dubun wani fasto ta cika bayan da ƴansanda a Abuja su ka kama shi da wasu mutane biyu bisa...

Wani Boka Ya Shiga Hannun Ƴan sanda Bisa Zargin Cin Zarafin Dabbobi

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wani mutum da ake zargin boka ne da amfani da dabbobi ba bisa...

Most Read

Latest stories