Wane Ɗan Wasa Ne Yafi Ɗaukar Kuɗi A Duniya?

Akwai wasanni iri iri a duniya kuma masu buga wannan wasan suna ɗaukar kuɗi masu yawan gaske.

Daga cikin waɗannan wasanni da ake biyan makudan kuɗaɗe akwai wasan ƙwallon ƙafa da Damben Turai da kuma wasan ƙwallon Kwango.

To idan aka yiwa duk masu buga wannan wasan cikinsu wane ya fi ɗaukar albashi a shekara? Domin amsa wannan tambayar, ga wani hoto da ya bayyana jerin ƴan wasan da suka fi ɗaukar kuɗaɗe kamar yadda jaridar First Point ta rawaito.

Kamar yadda kuke gani, ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Nasar dake ƙasar Saudiyya wato Cristiano Ronaldo ne yake a na ɗaya.

Don samun ƙarin wasu labarun ku shiga WhatsApp group dake ƙasa WikkiTimes News Updates ko Telegram

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories