Garberty

Dalilan Da Suka Sa Ake Ganin Auren Bazawara Ya Fi Na Budurwa

Mafi yawan samari ba su son auren bazawara, amma masana sun yi nuni da cewa, akwai fa'idoji da dama a cikin aurenta

Me yasa halittar Mata ke sauyawa bayan aure?

Wannan lamari ba baƙo ba ne ga dukkan al'ummar ƙasar Hausa. In muka duba za mu ga cewa da yawa daga cikin matan Nijeriya musammam yankin Arewa da zarar mace tayi aure ba jimawa sai kaga halittar jikinta ya fara sauyawa ta yi ƙiba ta murmure duk tayani muni sun ɓace.

Hanyoyin Kare Kai Daga Matsalolin Hanta (Liver Problems)

A gujewa mu'amala na kusanci wanda ba aure tsakani (jima'i, sunbata da rungume rungume). Yin jima'i da mai ɗauke da ciwon kumburin hanta na iya sa mutum ya kamu dashi, kun ga yi da wacce ko wanda ke da abokan mu'amala da ba aure tsakani na iya ɗauka a saukake.

Manyan illolin Sanya Matsatstsen Ɗan Kamfai Ga Maza

sanya matsatstsen ɗan kamfai zai ɗaga jakar ƴaƴan maraina tare da ɗanfare ta ko takure ta da jiki. Hakan kuma zai sa yanayin ɗumin ƴaƴan maraina ya ƙaru kuma ya saje da na jiki.

Gwamnatin Kano Zata Biya Bashin Ƴan Fansho Gaba ɗaya

A zaman da majalisar zartarwa ta gudanar a jiya laraba karkashin jagorancina, majalisar zartarwa ta amince da abubuwa kamar haka:

Babban Haɗarin Da Ke Tattare Da Jijjiga Yara?

Yara sun fi fuskantar wannan ƙalubale ne musamman yayin da suke hannun masu raino ko kuma iyayensu maza.Jijjiga yara na da gagarumar illa ga ƙwaƙwalwa, wani lokacin ma na iya sanadiya mutuwar yaro.Kamar yadda aka sani, wuya ne ke ɗauke da kai, kuma tsaiwa ko daidaituwar kai ya dogara ne ga ƙwarin tsokokin wuya.

Wane Ɗan Wasa Ne Yafi Ɗaukar Kuɗi A Duniya?

Daga cikin waɗannan wasanni da ake biyan makudan kuɗaɗe akwai wasan ƙwallon ƙafa da Damben Turai da kuma wasan ƙwallon Kwango.

Harry Kane Na Shirin Barin Tottenham

Darajar yarjejeniyar ɗan wasan dai ta kai €100m a cewar David Ornstein.

Most Read

Latest stories