Hotuna: Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Jamhuriyar Nijar

A yau Talata aka gudanar da Sallar Eid-el-Fitr a Jamhuriyar Nijar, bayan da hukumomin kasar suka bada sanarwar ganin wata a daren jiya.

A cewar Majalisar Musulunci, an ga jinjirin wata a wasu yankuna da dama na ƙasar, irinsu Rural Commune of Bangui a Madaoua, gundumar Misrata ta Agadez, da gundumar Tchirozérine, da Diffa da Tesker kabirou Yarima.

Shugaban Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani lokacin Sallar Idi na birin Yamai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Most Read

Latest stories