HomeTagsRamadan

Tag: Ramadan

Hotuna: Yadda Aka Gudanar Da Sallar Idi A Jamhuriyar Nijar

A yau Talata aka gudanar da Sallar Eid-el-Fitr a Jamhuriyar Nijar, bayan da hukumomin kasar suka bada sanarwar ganin...

Rashin Ganin Wata Ya Sanya Gwamnatin Tarayya Ta Tsawaita Ranakun Hutun Sallah

Gwamnatin Tarayya ta amince da sanya Alhamis, 11 ga watan Afrilun 2024 a cikin jerin kwanakin hutun karamar sallah...

Fahimta Fuska: Cece Kuce Kan Sallar Tahajjud

Tun fara sallar tuhajjud da ake yi bisa al'ada a goman karshe na Ramadan, an sami sabanin fahimta tsakanin...

Hotuna: Sheikh Sudais Ya Jagoranci Sallar Juma’a Ta Karshe A Watan Ramadan

Sheikh Abdul Rahman Al-Sudais ya jagoranci Sallar Juma'a ta karshe a watan Ramadan a Masallacin Harami.Masallacin Harami da ke...

Gwamna Abba Gida-Gida Ya Bayyana Takaici Kan Yadda Ake Yin Abincin Azumi A Kano

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya yi umarni a gudanar da bincike kan mutanen da gwamnatinsa ta bai wa...

Ya Kamata Ƴan Mata Su Daina Sa Kwaɗayin Su Akan ‘Ramadan Basket’-Cewar Wata Matashiya

A cewar wata Matashiya mai suna Fatima Usman daga garin Bauchi ta bayyana cewa bai kamata ƴan mata su dinga...

A Kowacce Rana Muna Kashe Naira Miliyan 100 Wajen Ciyarwar Azumi — Gwamnatin Yobe

Gwamnatin Jihar Yobe ta sanar da cewa tana kashe fiye da naira miliyan 100 duk rana wajen bayar da...

Abubuwan Da Ya Kamata Musulmi Ya Kiyaye A Watan Ramadana

Watan Ramadan wata ne da dukkan Musulmi a faɗin duniya ke ƙauracewa ci ko sha sanann kuma su ke sadaukarwa da kuma...

Most Read

Latest stories