Idris Khalid

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ya Tabbatar Da Nasarar Aliyu A Matsayin Gwamnan Sokoto

 Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da gwamna Ahmed Aliyu na jam'iyyar APC a matsayin...

FEC Ta Amince Da Tiriliyan N27.5 A Matsayin Kasafin 2024

Majalisar Zarstawar Gwamnatin Tarayya (FEC) ta amince da harsashen kasafin kuɗin baɗi (2024) da yawansu ya kai naira tiriliyan...

Bayan Kotun Zaɓe, Ita Ma Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Kori Kakakin Majalisar Kaduna

 Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta jingine nasarar da Kakakin Majalisar dokokin jihar Kaduna, Hon. Yusuf...

‘Yan Nijeriya Miliyan 1.6 Na Kan Jinyar Cutar Ƙanjamau – Gwamnatin Tarayya

Adadin ‘yan Nijeriya Miliyan 1.63 daga cikin mutum miliyan 1.8 da a halin yanzu suke ɗauke da cutar nan...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotun Ɗaukaka Ta Tsige Kakakin Majalisar Bauchi, Ta Umarci A Sake Zaɓe

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta jingine hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen 'yan majalisu jiha...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Nasarar Gwamna Inuwa

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja, a ranar Alhamis, ta tabbatar da nasarar da gwamna Muhammadu Inuwa...

An Hallaka Sufeto A Artabun ‘Yan Sanda Da Sojoji A Adamawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa, ta tabbatar da cewa, an kashe wani ɗan sandan mai muƙamin Sufeto, Jacob Daniel...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tsige Gwamnan Filato, Muftwang

 Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta kori gwamnan jihar Filato Caleb Muftwang na jam'iyyar...

Most Read

Latest stories