Idris Khalid

Masarautar Ningi Ta Warware Rawanin Salisu Zakari Daga Sarautar Ƙauran Ningi

Daga Sadam Mato Burra Masarautar Ningi ta cimma matsayar cire Hon. Salisu Zakari Ningi daga saraukar Ƙauran Ningi bisa sokar...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Nasarar Gwamna Bala

Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a ranar Juma’a ta tabbatar da Gwamna Bala Muhammad na jam’iyyar...

Da Ɗumi-Ɗumi: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Ayyana Zaɓen Gwamnan Zamfara ‘Bai Kammala Ba’

Kotun Ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja, ta ayyana zaɓen gwamnan jihar Zamfara da aka gudanar ranar 18...

JTF Ta Cafke Mutum 135 Kan Zargin Addabar Abuja Da Manyan Laifuka

Jami’an tsaron da ke ƙarƙashin haɗakar jami’ar tsaron (JTF), sun cafke mutum 135 da ke zarginsu da aikata manyan...

Ana Neman Diyyar Biliyan 10 A Kan WikkiTimes Bisa Fallasa Haƙar Ma’adinai Ba Bisa Ƙa’ida

 Wata kamfanin haƙar Ma'adinai ta ƙasar China da ke aiki a jihar Neja, Ming Xin Mineral Separation Ltd da...

Da Dumi-Dumi: NLC Da TUC Sun Janye Yajin Aikin Gama-gari

Majalisar koli ta ƙungiyoyin Ƙwadago na NLC da TUC a daren ranar Laraba sun cimma matsayar dakatar da yajin...

Bincike: Yadda Rashin Tsaftaccen Ruwa Ke Gurgunta Harƙar Ilimi A Matakin Farko

Daga Usman BabajiMatsalar ƙarancin samun wadataccen ruwan amfanin yau da kullum a makarantu daban-daban da ke jihar Bauchi na...

Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Fashin Daji 3 A Kaduna

Dakarun soji da ke ƙarƙashin 1 Mechanised Division da Operation Whirl Punch sun samu nasarar kashe wasu da ake...

Most Read

Latest stories