HomeBincike

Bincike

Muhimman Amfanin Ganyen zogale A jikin Ɗan Adam

Ganyen zogale wani Ganyen ne da ke ɗauke da sinadari VITAMIN A ,wanda shi wannan sinadarin an san amfanin sa wajen...

Abubuwa Da Ke Jawo Mutuwa Ko Galabaita Ga Mace Mai Juna Biyu Da kuma Yadda Za A Kiyaye Su

Mace a lokacin da ta ɗauki juna biyu akwai wasu baƙin lamurra ko kuma laluri da za ta iya...

Lafiya Uwar Jiki: Amfanin Zoɓo Ga Lafiyar Al’umma

Zobo sanannen abun sha ne a duk fadin duniya kuma ana yawan amfani da shi a matsayin magani.Zobo na...

Bisa Bankaɗo Bayanan Sirri Da Wasu Ƴan Jarida Suka Yi Shugaban Kwaleji Ya Sa An Tsare Su

Ƴan sanda a jihar Kwara sun tsare babban editan jaridar Informant247 Salihu Ayatullahi da Adisa-Jaji Azeez, Editan jaridar a ranar Litinin. An...

Duk Da Sauyawar Gwamnati Har Yanzu Matsanancin Hali Da Ƴan Najeriya Ke Ciki Bata Sauya Zani Ba

A 'yan makwanni ko nace watannin baya-bayan nan,'yan Najeriya a ciki da wajen kasar na ci gaba da cece-kuce...

Ko Kun San Yawan Shan Shayi Na Hana Tsufa

Masana sun binciko cewar shan shayi na da matuƙar tasiri a jikin Ɗan Adam,Sinadarine da ke inganta lafiyar ɗan Adam .Masana...

Ko Kun San Akwai Wata Ƙabila A Tekun Indiya Wanda In Bako Yaje Ba Ya Dawo Wa

Ƙabilar Sentinelese wata ƙabila ce da ke ƙin mu'amula da mutane waɗanda ke zaune a Arewacin Sentinel Island, ɗaya daga cikin...

Nau’ikan Abincin Da Ke Sa Ƙiba Cikin Kwanaki Ƙalilan

Mutane sun kasu kashi biyu wasu za kaga suna don su yi ƙiba su murmure wasu kuwa ƙoƙarin suke su...

Most Read

Latest stories