HomeBincike

Bincike

Shin Da Gaske Hoton Da Ke Yawo A Soshiyal Mediya Gawar Dogo Giɗe Ne

Rahotannin da ke ta yawo a kafafen soshiyal mediya a safiyar yau inda ake ta yaɗa wani hoto da cewar...

Zurfin Bincike An Gano Wasu Abubuwa 5 Da Ba Sa Karya Azumi

Sannanen malamin addini Sheikh Jabir Sani MaiHula a wata zantawa da BBc Ta Yi da shi ya fayyace wasu...

Abubuwan Da Ya Kamata Musulmi Ya Kiyaye A Watan Ramadana

Watan Ramadan wata ne da dukkan Musulmi a faɗin duniya ke ƙauracewa ci ko sha sanann kuma su ke sadaukarwa da kuma...

Muhimman Sirrika Da Ke Ƙarawa Aure Ƙarko

Aure wani Babban lamari ne da ke faruwa tsakanin mace da Namiji ,a inda waliyyai za su ayyana sannan...

Yadda Mace Za Ta Kiyaye Cutar Sanyi A Jikinta

Cutar sanyi cuta ce da kusan kowace mace ba dauke dashi,ita wannan cuta ta sanyi tana da matukar illa...

Hanyoyin Da Mace Za Ta Bi Wajen Janyo Hankalin Mijinta Cikin Sauki

Yana daga cikin dabi'u na mata, neman hanyar da za su mallaki miji. Amma sai dai Irin wannan lamari kan ba...

Mafi Yawan Tambayar Da Mata Ke Yi Wa Miji A Zamantakewar Aure Shi ne “Me Za A Dafa”

A zamantakewar Aure lokuta da dama akwai halayyar ko furuci da za a iya cewa sun zama sabo a...

Ƙabilar Bodi:Ƙabilar Da Girman Tumbi Ke Sa Saurayi Farin Jini A Wurin Neman Aure

A wasu yankuna na sauran kasashen duniya Rashin ƙiba da rashin Tumbi su ne cinyewa  amma abin mamaki ga al'uammar Bodi abin ba haka...

Most Read

Latest stories