HomeTagsƴan bindiga

Tag: ƴan bindiga

Rayuka Sun Salwanta,Wasu Sun Jikkata A Ƙazamin Hari Da Ƴan Bindiga Suka Kaiwa Sojoji

A Wani hari da ƴan bindiga suka kai  sansanin sojoji dake ƙaramar hukumar Faskari a jihar Katsina, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyar yayin da wasu 11 suka...

Ƴan Rakiyar Amarya Sun Kashe Ɗan Bindiga A Zamfara

Ƴan uwan Wata amarya tare da taimakon wasu fasinjoji sun yi nasarar dakile yunƙurin yin garkuwa tare da kashe wani ɗan bindiga. A...

Ƴan Bindiga Sun Yi Ajalin Wani Basareke A Jihar Taraba

Alhaji Abdulmutalib Jankada, Sarkin masarautar Sansani da ke ƙaramar hukumar Gassol ta jihar Taraba ya rasa ransa sakamakon harin ƴan bindiga. Ƴan bindigan...

An Cafke Wani Mai Kaiwa Ƴan Bindiga Rahoto Da Saniya A Kasuwar Kaduna

Ƴan banga sun kama wani da ake zargin mai kaiwa ƴan bindiga bayanai ne mai suna Dan Abba a Kaduna.An kama mai kai...

Sojoji Sun Ceto Wasu Mutane Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Zamfara

Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Hadarin Daji (OPHD) sun yi nasarar daƙile wani yunkurin yin garkuwa da wasu mutane 10 da ƴan bindiga...

Most Read

Latest stories