HomeTagsƊalibai

Tag: Ɗalibai

Jami’an Tsaro ,Mafarauta Sun Bazama Ceto Ɗaliban Da Aka Sace A Kogi

Gwamnatin jihar Kogi ta tura jami’an tsaro da mafarauta cikin daji domin bin sawun ƴan bindiga da suka kai farmaki tare...

Gwamnatin Bauchi Ta Wanke Kanta Game Da Riftawar Gini Akan Wasu Ɗalibai

Azuzuwan ginin laka da ake raɗe-raɗin ya Rufta da ɗalibai ba gaskiya bane wanda ake ƙaryar cewa lamarin ya...

A Ƙarshe Dai Shugaba Tinubu Ya Rattaɓa Hannu Kan Shirin Bashin Ɗalibai

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya rattaɓa hannu ya kuma godewa ƴan majalisar dokokin ƙasar game da yadda suka yi dubi kan shirin...

A Shirye Na Ke In Gana Da Ƴan Bindigan Da Suka Sace Ɗaliban Kuriga-Gumi

Fitaccen Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce a shirye ya ke tsaf ya yi zama da ƴan ta’addan da suka yi garkuwa da...

Gwamna Uba Sani Ya Ɗauki Alwashin Ceto Ɗaliban Kuriga Da Aka Sace

 Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi jawabi inda ya yi alƙawarin ceto ɗaliban da ƴan bindiga suka sace a Kuriga da...

Da Ɗumi-Ɗumi-Ƴan Bindiga Sun Dira Wata Makaranta,Sun Yi Awon Gaba Da Ɗalibai A Kaduna

Ƴan bindiga sun sace ɗalibai firamare da na sakandare kusan su 200 a makarantarsu da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar...

Wata Ɗalibar Jami’ar Nasarawa Ta Hallaka Kanta 

 Wata ɗaliba ƴar aji ɗaya a Jami’ar Jihar Nasarawa (NSUK), Keffi, Mai suna Maikeffi Redemption Sarah, ta kashe kanta, ta hanyar shan guba. Sarah, ƴar shekara 21, wacce ta...

An Rufe Jami’ar ATBU Saboda Kisan Wani  Ɗalibi

Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) da ke Bauchi, ta rufe makarantar bayan wata zanga-zanga da ɗalibai suka yi sakamakon kisan wani ɗalibi...

Most Read

Latest stories