HomeTagsAbba Kabir Yusuf

Tag: Abba Kabir Yusuf

Auren Zumunci: Sarakunan Kano Da Bichi Za Su Haɗa Ƴaƴansu Aure

Masarautar Kano da ke Arewacin Najeriya ta bayar da sanarwar daurin auren Yarima Sanusi Aminu Bayero (Halifa) da kuma...

Wani Matashi Ya Hallaka Ƙannen Sa Guda Biyu A Kano

Wasu rahotanni daga jihar Kano da ke Arewacin Najeriya sun bayyana cewa ana zargin wani matashi da kashe kannensa...

Tilas Sai Mun Binciki Ganduje Saboda Irin Yadda Ya Bar Wa Jihar Kano Abin Kunya — Abba

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce dole ne gwamnatinsa ta binciki tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje,...

Siyasar Kano: Jigo A Jam’iyyar APC Ya Yi Wa Abdullahi Abbas Wankin Babban Bargo

Jigo a Jam’iyyar APC reshen jihar Kano, Zulyadaini Sidi Mustapha Karaye ya zargi shugaban jam’iyyar APC na jihar Abdullahi...

Tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje Ya Gana Da Shugaban APC Na Kano A Birnin Makka

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawa ta musamman da shugaban jam’iyyar APC na jihar...

Siyasar Kano: Abba Gida-Gida Ya Maka Ganduje Da Matarsa Gaban Kuliya Kan Ɓarnatar Da Dukiyar Kanawa

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da wasu kwamitoci biyu na alkalai domin gudanar da bincike barnatar...

Bayyana Sunan Mustapha Kwankwaso A Matsayin Kwamishina Babban Kuskure Ne – Nasiru Zango

Fitaccen dan jaridar nan da ke aiki da tashar rediyo ta Freedom Radio da ke jihar Kano, Nasiru Salisu...

Gwamna Abba Gida-Gida Ya Bayyana Takaici Kan Yadda Ake Yin Abincin Azumi A Kano

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya yi umarni a gudanar da bincike kan mutanen da gwamnatinsa ta bai wa...

Most Read

Latest stories