HomeTagsBorno

Tag: Borno

Sojoji sun kubutar da mutane 386 daga dajin sambisa bayan shekara 10 da yin garkuwa da su

Dakarun rundunar soji ta ‘’Ofireshon Desert  Sanity 111’’ sun gudanar da atisaye na tsawon kwanaki goma a kokarinsu na tsaftace dajin Sambisa ta hanyar tabbatar da cewa babu sauran wasu birbishin ‘yan ta’adda da ke boye a dajin.

Ana nuna mana wariya – Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun zayyana matsalolinsu

Gwamnonin jihohin arewa maso gabas sun bayyana takaicinsu bisa abinda suka kira 'wariya' da gwamnatin tarayya ke nuna musu a rabon manyan aiyuka a tsakanin sassan kasar nan.

Kashe mu raba muke yi da talakawa idan mun saci kudin gwamnati – Sanata Ndume

Bulaliyar Majalisar dattajai, Sanata Ali Ndume, ya ce ‘yan siyasar da ke kashe mu raba da al-umma bayan sun saci kudin gwamnati basu cancanci hukunci mai tsauri ba.

Mafi Karancin Albashi :Naira 6000 Zuwa 8,000 Shine Albashin Ma’aikata A Borno

Kungiyar tsofaffin ma’aikata da kuma ta ƴan ƙwadago sun nuna rashin jin daɗinsu kan yadda ake biyan ma’aikata albashi a jihar Borno, inda suka bayyana...

Sambisa: Sojoji sun hallaka shugaban kungiyar Boko Haram da ya gaji Shekau

Bayan samun dumbin makamai a sansanin da aka kashe Tahir, an kashe wasu daga cikin mayakan kungiyar Boko Haram dake tare da shi a yayin da wasu suka gudu da raunukan harbi.

ISWAP: Ɗan Mamman Albarnawy Ya Miƙa Wuya Ga Jami’an Tsaro A Maiduguri

Babban Ɗa ga Mamman Nur Albarnawy wanda ya assasa ƙungiyar Islamic State of West Africa Province (ISWAP), a ranar Lahadin da ta gabata ya mika...

Borno: Rundunar soji ta kama soja da alburusai da gurneti boye cikin buhun shinkafa

A cewar mai magana da yawun rundunar soji, an kama Yakubu ne a tsakanin 30 ga watan Afrilu da 13 ga watan Mayu yayin da ya karbi hutu daga wurin karbar horo na musamman a sansanin sojoji dake Jaji a jihar Kaduna.

Tuban Muzuru: Tubabbun Ƴan Boko Haram Sun Kai Samame Ofishin Ƴan Sanda A Borno

Wasu tubabbun ƴan Boko Haram a daren ranar Talata sun kai hari ofishin ƴan sanda a Maiduguri a kokarinsu na ceto wasu abokan aikinsu da aka...

Most Read

Latest stories