HomeTagsDikko Umar Radda

Tag: Dikko Umar Radda

Matsin Rayuwa: Gwamna Dikko Radda Zai Raba Shinkafa Ga Masu Buƙata Ta Musamman

Gwamnatin jihar Katsina ta ce za ta raba shinkafa ga tsofaffi da masu bukata ta musamman da ma gajiyayyu...

Gwamnan Katsina Ya Saka Hannu Kan Dokar Haramta Ɓoye Abinci

Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Radda ya saka hannu kan wata sabuwar doka wadda ta haramta wa jama’a ɓoye...

Ƴan Bindiga Na Barazanar Kawomin Hari – Dikko Radda

Gwamnan jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya, Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa ƴan bindiga da su ka...

Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Amarya Da Ƴan Rakiyarta 30 A Katsina

Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da wata amarya, da mata akalla 30 da ke raka amaryar zuwa sabon...

Ƴan Bindiga Sun Hallaka Basarake Da Wasu Mutane A Jihar Katsina

Wasu rahotanni daga jihar Katsina sun bayyana cewa ƴan bindinga sun kashe mutane goma ciki har da Maigari a...

Sojoji Sun Kashe Ƴan Bindiga a Katsina Tare da Kuɓutar da Waɗanda Aka yi Garkuwa da su a Zamfara

Rundunar sojojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe ‘yan bindiga 10 a jihar Katsina tare da kubutar da mutanen...

Most Read

Latest stories