HomeTagsGanduje

Tag: Ganduje

Jam’iyyar APC Ta Shirya Tsaf Za Ta Fara Neman Maye Gurbin Ganduje

Da Dukkan alamu dai fadar shugaban ƙasa ta baiwa masu ruwa da tsaƙi damar fara neman wanda zai maye gurbin...

Masu Zanga-Zanga Sun Yi Wa Sakatariyar APC Tsinke,Sun Nemi Ganduje Ya yi Murabus

Ƴaƴan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da Suka fito daga yankin Arewa ta tsakiya ƙarƙashin jagorancin Mohammed Mahmud Saba, a yau Alhamis sun hallara a sakatariyar...

Zama Na A Kujerar Shugabancin Jam’iyyar APC Mahadi Ka Ture – Ganduje

Kamar yadda aka sami rahoton dakatar da shugabancin tsohon Gwamna Abdullahi Ganduje daga mazaɓar sa BBC ta ruwaito cewar...

Ganduje,Matarsa Sun yi Biris Da Gayyatar Zaman Kotu A Yau

A zaman kotu da ya gudana rahotanni sun nuna cewar Shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Ganduje , matarsa da kuma Ɗansa ba su halarci gayyatar...

 Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa Ta Sake Shigar Da Ƙara Kan Ganduje

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa da karɓar ƙorafe-ƙorafen jama’a ta jihar Kano ta sanar da shigar da wasu sabbin tuhume-tuhumen cin hanci...

Ina Da Yaƙinin Alaƙata Da Kwankwaso za ta yi kyau – Ganduje

Shuhaban jam'iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana amincewarsa da kuma yakinin alaƙar sa da tsohon gwamnan jihar Kano Rabi'u Musa Kwankwaso, duk da daɗewa...

Shugaba Tinubu Ya Nemi Kwankwaso Da Ganduje Su Sasanta

Shugaba Bola Tinubu ya fara yunƙurin sasanta jagoran jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP), Rabi'u Kwankwaso da kuma shugaban jam'iyyar...

Most Read

Latest stories