HomeTagsGwamna

Tag: Gwamna

Ɗimbin Bashin Da Aka Bar Mana Gado Ya Sa Ba Za Mu Iya Biyan Albashi Ba-Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ba za ta iya biyan ma'aikata albashin ba sakamakon ɗimbin basussukan da tsohon gwamna El-Rufa'i...

Gwamnan Jihar Rivers Ya Cikawa Dukkanin Maniyyatan Jihar kuɗin Kujera

 Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara, ya biya wa maniyyatan jihar cikon naira Dubu Ɗari Tara Kuɗin Kujerar aikin hajji  da...

Gwamnan Kano Ya Sanar Da Cikawa Kowani Mahajjati N500,000 Kuɗin Kujera

In ba a Manta ba hukumar Alhazzai ta ƙasa ta sanar da ƙarin Naira miliyan 1.9 ga kowani mahajjati.Sakamakon wannan sanarwar...

Abba Gida-Gida Ya Yi Kakkausar Jan Kunne Ga Masu Dafa Abincin Azumi

A wata ziyarar gani da ido da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kai gidan maza dake ciki garin Kano domin...

Gwamna Uba Sani Ya Ɗauki Alwashin Ceto Ɗaliban Kuriga Da Aka Sace

 Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi jawabi inda ya yi alƙawarin ceto ɗaliban da ƴan bindiga suka sace a Kuriga da...

Tsadar Rayuwa:Jihar Borno Ta Fara Shirin Sauƙaƙawa Ƴan Kasuwa Haraji

Hukumar tara haraji ta jihar Borno (BOIRS) ta ce ta ɓullo da shirin rage haraji domin rage wahalhalu da kuma sauƙin kasuwanci a...

Tsadar Rayuwa: Gwamna Zulum Ya Buƙaci A yi Azumi Da Addu’o’i Na Kwana Ɗaya

Gwamna Babagana Zulum ya bukaci al’ummar jihar Borno da su ɗau niyyar Azumi tare da gudanar da addu’o’i na musamman a ranar litinin...

Ku Nemi Makami Ku Kare Kan Ku-Dikko Raɗɗa

Gwamna Dikko Raɗɗa na jihar Katsina ya shaida wa mazauna jihar da kar su yi ƙasa a gwiwa wurin ɗaukar matakin...

Most Read

Latest stories