HomeTagsLafiya

Tag: Lafiya

Ajali: Babban Jami’in Kwastan Ya Yanke Jiki Ya Fadi Babu Rai A Zauren Majalisar Wakilai

Essien Etop, babban jami'i mai mukamin mataimakin shugaba mai kula da sashen gudanarwa da aiyuka na musamman a hukumar...

NCDC Ta Kaddamar Da Cibiyar ‘Ko Ta Kwana’ Bayan Kwalara Ta Hallaka Mutane 53 A Jihohi 31

Cibiyar Kare yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta kaddamar da cibiyar 'ko ta kwana' ta kasa da shirin daukan...

Yadda Tsananin Zafi Ke Barazana Ga Lafiya Da zama Lafiya

Tsananin zafi da duniya ke fama da shi ya sa kwararru da masana a harkar lafiya nuna damuwar su...

Muna Duba Yiwuwar Saka Dokar Ta Baci A Kan Barkewar Annobar Kwalara – NCDC

Babban darekta a cibiya dakile yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC), Dakta Jide Idris, ya bayyana cewa suna duna yiwuwar...

Mutum na farko da aka yiwa dashen ƙodar alade ya mutu

Kodar aladen ta fito ne daga wani alade kuma an gyara ta ta hanyar kimiyyar sarrafa kwayoyin halitta don cire kwayoyin halittar alade masu cutarwa da kuma kara wasu kwayoyin halittar dan adam don inganta dacewarta ga dan-Adam.

Annoba: Cutar sankarau ta hallaka dalibai 20 a arewacin Najeriya

Ana yawan samun barkewar annobar cutar sankarau a lokacin yanayin matsanancin zafi. Cutar tafi saurin hallaka kananan yara da kuma mutane dake rayuwa cikin wurare masu cunkuson jama'a.

Yadda Bincike Ya Gano Muhimmancin Zobo Ga Masu Cutar Hawan Jini

Al'ummar ƙasar Hausa sun yi amanna da Zobo, wanda a turance ake ce masa Hibiscus, Shi Dai zoɓo an Yi Ittifaqi cewr sinadari...

Lafiya Uwar Jiki: Amfanin Zoɓo Ga Lafiyar Al’umma

Zobo sanannen abun sha ne a duk fadin duniya kuma ana yawan amfani da shi a matsayin magani.Zobo na...

Most Read

Latest stories