HomeTagsMusulmi

Tag: Musulmi

Sarkin Musulmi Ya Bada Umarnin Fara Duban Wata A Gobe Litinin

Kwamitin duban wata da ke Fadar Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III ta Bada umurnin fara duban jinjirin watan Shawwal daga ranar Litinin, 8 ga watan Afrilun,...

Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Watan Ramadana A Najeriya

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar III ya sanar da cewa an ga watan azumin Ramadana a ƙasa Najeriya.Hakan na nufin cewar gobe...

Abubuwan Da Ya Kamata Musulmi Ya Kiyaye A Watan Ramadana

Watan Ramadan wata ne da dukkan Musulmi a faɗin duniya ke ƙauracewa ci ko sha sanann kuma su ke sadaukarwa da kuma...

Murrnar Kirsimeti Dai-Dai Yake Da Musulmi Yana Taya Murnar ‘An Haihu Kuma Wanda Ya Haihu Shine Allah’-Farfesa Isa Yelwa

Fitaccen malamin addinin musulunci Farfesa Isah Mansu Yelwa yayi zazzafan martani game da masu taya murnar bikin kirsimeti, inda...

Most Read

Latest stories