HomeTagsSarakuna

Tag: Sarakuna

Jerin Sarakunan Da Aka Hamɓarar Da Su Akan Ƙaragar Mulki Daga 1963 Zuwa Yanzu

Tun bayan kawo ƙarshen Kalifanci Sarakuna da ga yankunan Arewacin Najeriya da dama an hamɓarar da su sakamakon  dalilai mabanbanta. Tun zuwan Turawan Mulkin...

Dalla-dalla: Yadda sabuwar doka ta mayar da Sanusi tare da tube Aminu da sauran sarakunan Kano hudu

A ranar Laraba ne rahotanni suka bayyana cewa Aminu Ado Bayero ya bar fadar masarautar Kano tare da yin bulaguro zuwa Ijebu inda yanzu kuma aka bayyana cewa yana Ilorin.

Majalisar Kano ta fara gyaran dokar da Ganduje ya canja kafin tube Sarki Sanusi

An fara yin gyara ga dokar masarautun jihar Kano, a karon farko, a shekarar 2019 bayan dangantaka ta yi tsami tsakanin tsohon gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da Sanusi Lamido Sanusi, sarkin Kano na 14.

Wike Ya Kira Taron Gaggawa Kan Taɓarɓarewar Tsaro A Abuja

Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya kira taron gaggawa sakamakon taɓarɓrewar tsaro a babban birnin kasar. ƴan bindiga na kutsawa...

Most Read

Latest stories