HomeTagsTinubu

Tag: tinubu

Tinubu Ya Dakatar Da Babban Daraktan Hukumar Raya Wutar Lantarki

Shugaba Bola Tinubu ya rattaɓa hannu kan dakatar da Babban Daraktan Hukumar Raya Wutar Lantarki (REA) Ahmad Salihijo Ahmad tare da wasu manyan Daraktocin...

Ina Baƙin Cikin Halin Da Ƴan Najeriya Ke Ciki:Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya ce yana sane da tsananin matsi da wahala da ƴan Najeriya ke ciki sakamakon wasu manufofin da gwamnatinsa ta ɗauka. Tinubu ya bayyana...

NDLEA Ta Yaba Da Goyon Bayan Tinubu Kan Yaƙi Da Shan Miyagun Ƙwayoyi

Shugaban kuma babban jami’in hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa Brig. Janar Mohamed Buba Marwa (Mai Ritaya)...

Duk Da Sauyawar Gwamnati Har Yanzu Matsanancin Hali Da Ƴan Najeriya Ke Ciki Bata Sauya Zani Ba

A 'yan makwanni ko nace watannin baya-bayan nan,'yan Najeriya a ciki da wajen kasar na ci gaba da cece-kuce...

Shugaba Tinubu Ya Nemi Kwankwaso Da Ganduje Su Sasanta

Shugaba Bola Tinubu ya fara yunƙurin sasanta jagoran jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP), Rabi'u Kwankwaso da kuma shugaban jam'iyyar...

Majalisar Shari’ar Musulunci Ta Buƙaci Tinubu Ya Kori Ministoci Marasa Gaskiya

Majalisar ƙoli ta shari’a musulunci a Najeriya (SCSN), ta bukaci shugaba Bola Tinubu da ya chanza gurbin ministocin da ba su da gaskiya wajen...

Dalilai 10 Da Suka Sa Gwamnatin Tinubu Ya Fi Na Buhari

 Reno Omokiri Mai Fashin baƙi a harkar siyasa ya bayyana wasu lamurra da su ka sa Gwamnatin Tinubu ta...

Mako Na Guda Ban Yi Bacci Ba,Ina Yaƙin Ƙwato Kujera ta – Gwamnan Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana yadda ya shafe kwanaki bakwai bai yi barci ba a garin Abuja ,yana fafutukar hana tsofaffin ƙusoshin jihar Bauchi ƙwace nasararsa a...

Most Read

Latest stories