HomeTagsUba Sani

Tag: Uba Sani

Gwamnatin Jihar Kaduna Za Ta Fara Bincikar Tsohon Gwamna El-Rufa’i

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa kwamitin binciken duk wasu kwangiloli da aka bayar da basusuka da aka ciyo ƙarƙashin gwamnatin tsohon...

Jami’an DSS Sun Kama Aisha Galadima,Jigo A Gwamnatin El-Rufa’i

Hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun kama Aisha Galadima, daya daga cikin ƴar gwagwarmayar siyasar tsohon gwamnan Nasiru El-Rufa'i. Rahotanni sun bayyana cewa Kamen na ta ya faru ne...

Ɗimbin Bashin Da Aka Bar Mana Gado Ya Sa Ba Za Mu Iya Biyan Albashi Ba-Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ba za ta iya biyan ma'aikata albashin ba sakamakon ɗimbin basussukan da tsohon gwamna El-Rufa'i...

Mun Samu Nasarar Ceto Ɗaliban Kuriga Daga Hannun Ƴan Bindiga – Gwamnatin Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da rahoton cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴan bindiga suka sace.An...

Sojoji Sun Yi Nasarar Hallaka Ƴan Bindiga A Kaduna

Dakarun sojojin Najeriya sun kashe wasu 'yan bindiga huɗu a wani samame da suka kai jihohin Kaduna da Katsina.Sanarwar...

Ƴan Bindigar Da Suka Sace Ɗalibai 286 A Kaduna Sun Buƙaci Kuɗin Fansa Naira Biliyan Ɗaya

Ƴan bindiga da suka yi garkuwa da ɗalibai da ma’aikata 286 a wata makaranta a jihar Kaduna a makon...

Ƴan Bindiga A Jihar Kaduna Sun Yi Awon Gaba Da Mutane Fiye Da 61

Aƙalla mutum 61 ƴan bindiga suka sace a wani ƙauye da ke Jihar Kaduna a Nijeriya, kwanaki kaɗan bayan...

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Masallata A Lokacin Da Su Ke Tsaka Da Sallar Juma’a A Kaduna

Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan ɗaruruwan Musulmai a yayin da suke sallar Juma'a a wani yanki na...

Most Read

Latest stories