HomeTags'Yan bindiga

Tag: 'Yan bindiga

KADUNA: ‘Yan Bindiga Sun Saki Babbar Alkaliya, Sun Rike ‘Ya’yanta Uku

'Yan bindiga sun saki wata babbar Alkaliya, Janet Gimba, wacce ke jagorantar kotun gargajiya da ke unguwar Sabo a...

Sinadari Mai Fashewa Ya Tashi A Cibiyar Samar Da Wutar Lantarki Da Ke Zungeru Dam

An samu fashewar wani sinadari a cibiyar samar da wutar lantarki da ke Zungeru Dam a jihar Neja tare...

Shugaban ‘Yan Bindiga Ya Yi Alkawarin Bawa Manoma Kariya Daga ‘Yan Ta’adda A Zamfara

Mazauna yankin Magami dake karkashin karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara sun shiga cikin rudani bayan sanannen shugaban 'yan...

N50,000 Ake Biya Na Duk Lokacin Da Na Yi Safarar Makamai Zuwa Wurin ‘Yan Bindiga – Aisha Abubakar

Wata mata da jami'an rundunar 'yan sanda suka kama da carbin alburusai 550 na bindigar AK47 ta bayyana cewa...

Sokoto: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mataimakin Shugaban Jami’ar UDUS

Wasu 'yan ta'adda da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun kashe mataimakin shugaban jami'ar Usmanu Danfodiyo da ke...

Dakarun Soji Sun Kashe Gawurtaccen Shugaban ‘Yan Bindiga Kachalla Ragas A Kaduna

Dakarun rundunar soji sun samu nasarar kashe gawurtaccen shugaban 'yan bindiga, Kachalla Ragas, tare da wasu sauran 'yan ta'adda...

Luguden wutar NAF Ya Kashe ‘Yan Ta’adda Fiye Da 80 A Katsina

Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta ce dakarun sojin sama na Operation Hadarin Daji sun hallaka 'yan ta'adda fiye...

Ranar Sallah: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Tare Da Sace Mutane Da Dama A Sokoto

Wasu 'yan ta'adda da aka fi zaton 'yan bindiga ne sun kai hari wani kauye a Jihar Sokoto inda...

Most Read

Latest stories