Tag: Yari
An Sami Ɓallewar Gidan Yarin Suleja, Fursunoni Da Dama Sun Tsere
Rahotanni da ke fitowa daga gidan yarin Suleja ta jihar Neja sun bayyana cewa an sami guduwar fursunoni aƙalla 119 .Fursunonin sun tsere daga gidan gyaran halin ne sakamakon ruwan...